DAGA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yabo, ya bayyana Gwamnan Jihar Sakkwato zababben Sanata Aminu Waziri Tambuwal a matsayin saukin shugaba mai kokari da aiki tukuru bisa niyyar al’umma ta ci gaba. Honarabul Atiku Muhammad Yabo ya ce shi a matsayinsa na wanda ya san Sanata Aminu Waziri …
Read More »MATAWALLE YA RUSA MAJALISAR ZARTASWA, YA SAUKE MASU MUKAMAN SIYASA
Gwamnan jihar Zamfara (mai barin gado) Bello Muhammad Matawalle ya amince da rusa majalisar zartarwa ta jihar tare da sauke duk wasu mukamai na siyasa daga mukamansu. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da sakataren dindindin na majalisar zartarwa Dokta Lawal Hussein ya sanyawa hannu yana mai cewa rushewar …
Read More »Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki
Kasa da awanni 48 da rantsar da zababben gwamnan jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki a hukumance daga mataimakin gwamna mai barin gado Sanata Hassan Muhammad Nasiha wanda ya wakilci gwamna Bello Muhammad Matawalle mai barin gado. Dauda Lawal ya samu rakiyar mataimakinsa Mani Malam Mudi …
Read More »El -Rufai Ya Kori Magatakardar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. An bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. Muyiwa Adekeye mai baiwa gwamna shawara kan harkokin yada labarai …
Read More »BUHARI YA NUNAWA BOLA TINUBU YADDA FADAR SHUGABAN KASA TAKE
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa Muhammadu Buhari mai barin gado, a ranar Juma’a ya kai wa zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a wani rangadin sanin makamar aiki a fadar shugaban kasa da ke Abuja, wanda hakan zai ba sabon zababben shugaban mai jiran rantsuwa sanin yadda fadar take. Buhari da …
Read More »Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu
Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …
Read More »WASU MUTANEN MASARI SUN BARKE DA KUKA A KATSINA
….Ya ce Kwamishinoni, Masu Bashi Shawara, ” Mun yi Bakin Kokatin mu”. Daga Imrana Abdullahi Ya kasance wani wurin da ake ta barke wa da kuka a ranar Laraba da maraice a cikin gidan Gwannatin Jihar Katsina yayin da Gwannan Jihar Aminu Bello Masari ya kasa …
Read More »BILIYAN 30 :ZA A GINA TITUNA A JIHAR YOBE
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar ya amince da ware zunzurutun kudi kimanin Naira biliyan 30 domin gudanar da ayyuka daban-daban a fadin jihar da suka hada da gina Sabbin Tituna da gyara Tsoffin da suka lalace. Gwamnan ya bayyana hakan ne …
Read More »A Jihar Yobe An Tsaida 25 Ga Watan Nuwamba Don Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta tsaida ranar 25 ga watan Nuwamba 2023 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Baba Mallam Wali a wata wasikar sanarwa da ya aikewa …
Read More »Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …
Read More »
THESHIELD Garkuwa