Home / Labarai (page 41)

Labarai

AKWAI BUKATAR YIN CANJI A JIHAR ZAMFARA – NA FARU

Daga Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Zamfara a matsayin wurin da ake bukatar samun canji domin al’amura su ci gaba da inganta. Dan takarar kujerar majalisar wakilai a kananan hukumomin Anka da Talatar Mafara karkashin jam’iyyar ADC, Alhaji Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema …

Read More »

AN NADA SABON HAKIMIN BAKORI A JIHAR KATSINA

…Alhaji Garba Tukur Idris Nadabo Ne Sabon Makaman Bakori Bayanan da muka samu na cewa Mai martaba Sarkin Katsina ya nada Alhaji Garba Tukur Nadabo matsayin sabon makaman Katsina Hakimin Bakori da ke Jihar Katsina domin ya maye gurbin wanda aka sauke a kwanan baya. Bayanan da muka samu sun …

Read More »

Shugaban PDP Na Kasa Ya Mika Ta’aziyyarsa Ga Gwamna Tambuwal

Daga Imrana Abdullahi ….Bisa Rasuwar Mai Ba Gwamna Aminu Waziri Tambiwal Shawara Dokta Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya mika sakon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal bisa rasuwar Hajiya Aisha Maina,mai bayar da shawara ta musamman a kan harkokin ilimin yaya mata Ayu ya bayyana …

Read More »

ZAN SAMAR DA GIDAN TALBIJIN A MAZABAR FUNTUWA – ASAS

…Zamu Yi Aiki Da Malamai,Hakimai, Dagatai Da Masu Inguwanni Daga Imrana Abdullahi Dan takarar kujerar majalisar dokoki ta tarayya domin wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume daga Jihar Katsina matashi Alhaji  Abubakar Muhammad Asas. Abubakar Muhammad Asas, ya bayyana cewa tuni an samu Lasisin gina gidan Talbijin domin kara inganta …

Read More »

ZAN YI WA KOWA ADALCI A JIHAR KADUNA – JONATHAN ASAKE

….Dan takarar Gwamna Na Jam’iyyar Lebo, Asake, Ya Gana Da Malaman Addinin Musulunci, Ya Ba Su Tabbacin Yin Adalci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Honarabul Jonathan Asake, dan takarar Gwamna na Jam’iyyar Lebo a  Jihar Kaduna,ya ba al’ummar Musulmi tabbacin cewa Gwamnatin da zai jagoranta za ta yi aiki bisa …

Read More »