Daga Hussaini Yero, Funtua Gwamna Aminu Bello Masari , da ya samu wakilcin mai bashi Shawara bangaren Ma’aikata Hon Tanimu Lawal Saulawa , yayi Kira ga Kungiyoyin Ma’aikatan Jihar Katsina da suyi koyi da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya wajan Samar wa Mambobin Motocin Sufuri dan dogara da kan …
Read More »Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe wani masallaci a garin Shanawa da ke cikin karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara domin kara raya addinin musulunci a yankin da Jihar Zamfara baki daya. Bayanan da …
Read More »MATSALAR TSARO: MANTUWA KE DAMUN WASU YAN NAJERIYA – GWAMMAJA
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Bashir Sa’idu Gwammaja, wani na hannun daman shugaba Muhammadu Buhari ne kuma dan kasuwa ya bayyana cewa mantuwa ce a game da irin abin da ya faru a baya na rashin kwanciyar hankali da matsalar tsaro scan baya. Alhaji Gwammaja ya ce in ban da matsalar …
Read More »Sake Fasalin Naira: Buni Ya Bukaci Bankuna Su Kara Kafa Rassan Su A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na Yobe, a ranar Litinin ya yi kira ga bankunan kasuwanci da su kara kafa rassa a fadin jihar domin saukaka hada-hadar kasuwanci. Buni ya yi wannan roko ne a Damaturu a lokacin da yake kaddamar da injuna 50 cire kudade …
Read More »ALLAH YA YI WA ALHAJI AHMAD NABRAZIL RASUWA
KAFIN rasuwarsa dai shi ne shugaban kungiyar masu sana’ar sayar da motoci a Jihar Kaduna Wanda akafi sani da Nabrazil,Allah yaji kanshi da rahama Ameen. Kowa na bayar da shaidarsa cewa mutumin kirki ne.
Read More »Gwamna Buni Ya Gabatar Da Kasafin N164bn Ga Majalisar Jihar Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya gabatar da kasafin kudi na Naira miliyan 163,155,366,000 ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa a kasafin kudin shekarar 2023. A cewar Gwamna Buni, an yi wa kasafin kudin lakabin ‘Kasafin kammala ayyuka da inganta tattalin …
Read More »AN YI WA MARIGAYI BALARABE MUSA ADDU’AR CIKA SHEKARU 2 DA RASUWA
Daga Imrana Abdullahi Dokta Ibrahim Balarabe Musa, madakin kaya Walin Guga kuma Dulban Kilba, babban dan marigayin ne,jim kadan bayan kammala addu’ar cewa ya yi da jama’a Za Su Yi Kamarsa marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, Da An Zauna Lafiya, domin mafi yawan lokuta ma hatta kudin da ya dace …
Read More »ALLAH YA YI WA MAHAIFIYAR FARFESA IBRAHIM MALUMFASHI RASUWA
Allahbya yi wa Mahaifiyar Farfesa Ibrahim Malumfashi rasuwa. Za a yi allar Jana’izarta a Masallacin Shaikh Jafar da ke Unguwar Dosa Kaduna.
Read More »Mata Na Bayar Da Yayansu Ga Yan bindiga Saboda Talauci – Hafsat Baba
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinar kula da jindadi da walwalar jama’a ta Jihar Kaduna Hajiya Hafsat Muhammad Baba, ta bayyana cewa wasu mata da ke fama da tsananin Talauci na bayar da yayan da suka haifa ga yan bindiga domin samun kudi Hakika wasu mata na mikawa yan bindiga yayan da …
Read More »Zulum Ya Baiwa Marayun CJTF 300 Da Suka Mutu A Yakin Boko Haram Tallafin N300m
Daga, Sani Gazas Chinade, Maiduguri Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu na naira miliyan dari uku domin tallafawa marayu 300 da iyayensu suka mutu a matsayin masu aikin sa kai karkashin ’yan banga da mafarauta ‘Civilian Joint Task Force …
Read More »
THESHIELD Garkuwa