Home / Labarai (page 42)

Labarai

BUHARI YA KARA WA’ADIN CANZA KUDI DA KWANAKI GOMA (10)

…RANAR 10 GA WATAN FABRAIRU GWAMNAN  babban Bank8n Najetiya, Godwin Emefiele, ya sanar da cewa an yi karin kwanaki Goma domin a samu kammala hada hadar canjin sababbin takardun kudi da Kwanaki Goma. Kamar yadda Gwamnan Bankin ya sanar a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai a ranar …

Read More »

JIRGIN KADUNA ZUWA ABUJA YA YI HADARI

Bayanan da muke samu daga wajen wasu fasinjojin Jirgin kasa da ke Jigila saga garin Kaduna zuwa Abuja ya yi hadari da misalin karfe daya da wasu mintoci na ranar yau Juma’a. Kamar yadda muka samu labari daga wasu fasinjojin da suke cikin Jirgin daga garin Kaduna zuwa Tashar Kubwa …

Read More »

An Zargi PDP Da Ayyukan Ta’addanci A Jihar Zamfara

Gamayyar Kungiyoyin Kwararru Na Dattawan Arewa Sun Kalubalanci Kalaman PDP A Game Da Batun Tsaron Jihar Zamfara …Sun Kalubalanci Dan takarar Gwamna Da Batun Raina Kotu Da Rashin Kwarewa. Gamayyar Kungiyar kwararru Dattawan arewacin Najeriya ta (NEPGO), reshen Jihar Zamfara sun yi Allah wadai da kakkausar murya bisa kalaman da …

Read More »