IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Yayan kungiyar yan asalin karamar hukumar Shinkafi mazauna Kaduna sun kaiwa Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ziyarar ban girma domin kara karfafa dankon zumunci. Sa yake gabatar da jawabi Shugaban Kungiyar Hassan Sa’adu, cewa ya yi sun yi wannan shawara ne na …
Read More »AYU ZAI YI TAFIYA ZUWA TURAI GOBE , YA MIƘA RAGAMAR KOMAI GA MATAIMAKIN SA
Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa ,Dokta Iyorchia Ayu , zai bar Najeriya zuwa tarayyar Turai gobe (Laraba). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai mai dauke da sa hannun Simon Imobo-Tswam Mataimakin na musamman ga shugaban jam’iyyar a kan kafafen yaɗa …
Read More »AN BUDE MASALLATAN DA SULEIMAN SHINKAFI YA GINA
IMRANA ABDULLAHI Daga Shinkafi A kokarin ganin an kyautatawa dimbin al’umma dangane da yin Ibadar Allah jama’a su samu sukunin yin Inada cikin natsuwa da kwanciyar hankali yasa Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya dauki aniyar Gina Masallatai a cikin garin Shinkafi da karamar hukumar Shinkafi da ke Jihar Zamfara. A …
Read More »ZAN TALLAFAWA SARAKUNA SU TSIRA DA MUTUNCINSU – Dr Suleiman Shu’aibu Shinkafi
….Matsalar Tsaro Na Hana Gwamna Muhammadu Bello Matawalle, Bacci Daga Imrana Abdullahi SAKAMAKON irin kokari da hakaza tare da don jama’a ya sa al’ummar karamar hukumar Shinkafi da ke cikin Jihar Zamfara suka yi tururuwa kwansu da kwarkwatarsu domin nuna Soyayya da kuma cikakken hadin kai da goyon baya ga …
Read More »Gwamnan Yobe Ya Kaddamar Da Kayan Tallafin Sanata Gaidam Ya Samawa Jama’arsa
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar yobe, ya kaddamar da rabon kayayyakin tallafi a hukumance wanda Sanata mai wakiltar Yobe ta Gabas Sanata Alhaji Ibrahim Gaidam ya dauki nauyinsa wadda shi ne shugaban kwamitin majalisar ilimi a matakin farko a majalisar ta Dattawa. An gudanar …
Read More »Tsohon MD Na Kamfanin New Nigeria Tukur Othman Ya Rasu
Daga Imrana Andullahi Kaduna Bayanan da muke samu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon shugaban kamfanin buga takardun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo Malam Tukur Othman ya rasu a safiyar yau Juma’a nayan fama da rashin lafiya, ya kuma rasu ne a asibitin Garkuwa da ke …
Read More »BANKIN KEYSTONE YA KARRAMA SHUGABAN HUKUMAR ALHAZAN KATSINA
IMRANA ABDULLAHI Kamar yadda muka samu bayanai daga Jihar Katsina na cewa sakamakon yabawa da kokari da kwazon aikin babban Daraktan hukumar Alhazai ta Jihar Katsina da Bankin Keystone ya yi yasa suka bashi lambar karramawa. Bankin Keystone ya ce hakika mun yaba da irin yadda babban Daraktan hukumar …
Read More »A Ci Gaba Da Rungumar APC Domin Kawo Gyara – Durunguwa
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’umma Maza da Mata da suka Isa Jefa kuri’a da su ci gaba da bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jam’iyya APC domin kawo gyara a kasa baki daya. Tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin tutar jam’iyyar Dokta …
Read More »Buhari Ya Isa Borno Domin Kaddamar Da Ayyuka
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya sauka a filin jirgin sama na bangaren Sojojin Sama da ke Maiduguri, Borno domin ziyarar aiki ta kwana daya. Jirgin shugaban kasa wanda ya sauka da misalin karfe 12 na rana cikin …
Read More »Ambaliyar Ruwa Ta Rusa Gidaje, Magidanta Na Gararamba A Kan Tituna
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Sakamakon mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka samu a Damaturu babban birnin jihar Yobe cikin ‘yan kwanakin nan ya haifar da gidaje da dama sun rushe wadda hakan ya haifar da samun magidanta da iftila’in ya shafa yin Gararamba akan tituna na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa