Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Kungiyar wakilan kafofin yada labarai (Correspondents Chapel) dake karkashin kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Yobe ta sanar da dakatar da Kauracewa yada labaran ayyukan gwamnati a jihar da a kwanakin baya ta yi. Hakan na kunshe ne cikin …
Read More »Sake Fasalin Naira: Mun Bi Tsarin Doka Da Tanajin Babban Bankin Kasa Ne – Babban Bankin Najeriya
Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayyar Najeriya ABUJA na cewa, sabanin irin yadda ministar kudi, kasafin kudi da tsare – tsare, Zainab Ahmad, ta ce wai ba su da masaniyar cewa babban Bankin Najeriya (CBN) sai sake Fasalin takardun kudin Kasar guda uku, amma babban …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilin mu ya samu labarin da ke cewa dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Bakori honarabul Dokta Ibrahim Kurami rasuwa. Bayanan da muke samu daga wajen abokan aikinsa na majalisa musamman wajen dan majalisa …
Read More »Tumbatsar Kogin Komadigu Ya Jefa Mutanen Garin Haduwa Cikin Mawuyacin Hali
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu A halin da ake ciki ambaliyar ruwa da tumbatsar da babban Kogin nan na Komadugu Yobe a cikin ‘yan kwanakin nan ya yi ya jefa al’ummar garin Gashuwa da ke gabar Kogin cikin mawuyacin hali kasancewar gadaje da dama sun rushe yayin da al’umma da …
Read More »Sama Da Gidaje Dubu 31,000 Cikin Al’umma 255 Suka Rushe A Jihar Yobe – Dr Goje SEMA
Sani Gazas Chinade, Damaturu A kokarinta na taimakawa wadanda ambaliyar ruwa da sauran barnar da mamakon ruwan sama mai hade da guguwar iska da suka faru a jihar Yobe ta shafa sun yi sanadiyyar Rushe gidaje sama da 31,000 a cikin al’ummomin 255. Kamar yadda hukumar bayar da agajin gaggawa …
Read More »BABU KAMSHIN GASKIYA A LABARIN MAIDO DA CIN HANCIN WASU KUDADE DAGA MAMBOBIN PDP.
Kwamitin zartaswa na jam’iyar PDP ya samu rahoto akan wasu labaran kanzon kurege dake yawo a kafafen sada zumunta domin ɓata suna, akan wasu kudade da aka ce an bayar da su a matsayin alawus alawus na gidaje da aka baiwa wasu mambobin PDP da kwamitin zartaswar ta da …
Read More »Lalacewar Darajar Naira: A Cire Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefiele – Kailani
Sakamakon irin tsananin damuwar da yan Najeriya suka shiga biyo bayan koma bayan da aka samu na lalacewar darajar kudin Naira ya sa wasu daga cikin kasar na kiraye kirayen a cire Gwamnan Babban Bankin kasa, Mista Godwin Emefiele daga shugabancin Bankin. Shugaban wata babbar kungiyar da ke kokarin ilmantar …
Read More »AN KAMMALA SHIRIN FARA TATTAUNA AL’AMURAN TSARO TSAKANIN NIJAR DA NAJERIYA A KATSINA
DAGA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samar da ingantaccen tsarin kula da tsaron lafiya da dukiyar jama’ar kasashen Najeriya da Janhuriyar Nijar a halin yanzu kasashen biyu suka shirya wani gagarumin taron tattauna batutuwan tsaro domin samawa al’ummar kasashen biyu da nufin samo mafita. Taron da za a yi …
Read More »Al’amura Sun Dai- daita Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Imrana Abdullahi Daga Kaduna Biyo Bayan irin tsaiko da jerin Gwanon motocin da aka samu a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a halin yanzu duk al’amura sun dai- daita domin hanya ta bude ana wucewa ba tare da wata matsala ba. Bayan kwashe wadansu kwanaki ana aiki tsakanin Gwamnatin Jihar …
Read More »Ba Mu Amince Da Rufe Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Ba – Gwamnatin Kaduna
Imrana Abdullahi Daga Kaduna -Jami’an Tsaro Su Dauki Matakin Doka Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ta bayyana rashin amincewarta ga duk wani mutum ko gungun wadansu mutane da ke neman toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja da sunan yin Zanga zangar nuna rashin amincewa da wani …
Read More »
THESHIELD Garkuwa