Home / Labarai (page 49)

Labarai

AN GA WATAN AZUMI A NAJERIYA – SARKIN MUSULMI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga fadar Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadana mai alfarma a Najeriya. Wanda hakan ya tabbatar da cewa a gobe ne daya ga watan Ramadana don haka a gobe za a tashi da Azumi kenan. …

Read More »

TA’ADDANCI A AREWA: MATAKAN DA GWAMNA BELLO MATAWALLE YA DAUKA SUNE HANYA KAWO KARSHEN YAN BINDIGA A AREWA MASO YAMMA- INJI KUNGIYAR DATTAWAN AREWA

  – Wasu Manya da yan siyasa Arewa ne kashin bayan ci gaban yaduwar ayyukan yan bindiga – An shawarci Gwamnatin tarayya ta taimakawa yan gudun hijira kafin watan Azumin Ramadan ya tsaya. Wata kungiyar Yan kishin na Dattawan arewacin Najeriya mai suna  “Arewa Elders Initiatives and Interactive Group” sun yaba …

Read More »